

‘Yan sandan Hong Kong sun cafke wani fasinja bisa laifin yunkurin bude kofar jirgin sama, lokacin da yake tsaka da tafiya a sararin samaniya, bayan taso...
Humumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki wasu mutane uku Fulani da ta kama yayin da suke sauka daga jirgi bayan sun dawo daga aikin...
Mazauna garin Kanye Kwanar Kabo a Kano, sun zargi wasu mutane da kokarin karbe musu Gonakin da suka mallaka fiye da guda dari bakwai, in da...
Hukumar yaki da cin Hanci da Rashawa ta Najeriya ICPC ta karɓi takardar ƙorafi da ke neman a gudanar da cikakken bincike kan tsohon Mataimakin Sufeto...
Mai martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi, ya soki yadda shugabancin siyasa a Najeriya, ke rikidewa daga hanyar ci gaba zuwa mallakar dukiya ta hanyar...
Mazauna Karamar hukumar Dawakin Kudu a Kano, sun bukaci gwamnatin jihar da ta kai musu dauki kan abin da suka kira dauki daidai da wasu bata...
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya kare matakin da ya ɗauka na ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar AP, da ya ce ya sauya sheƙa ne...
Ma’aikatan wucin gadi a Hukumar Bada agajin gaggawa da kare Iftilai ta Jihar Kano SEMA sun gudanar da wani gangami a Gidan Gwamnatin Kano tare da...
Ƙungiyar Lauyoyi ‘yan asalin jihar Kano ta maka Shugaba Bola Tinubu da Mai Ba da Shawara kan Tsaron Ƙasa NSA, Mallam Nuhu Ribadu, a kotu kan...
Hukumar bayar da ruwan sha ta jihar Kano, ta ce rashin kuɗi a hukumar ne ya sanya ta gaza mayar da ma’aikatan wucin gadi zuwa matsayin...